Aiwa
Beat Amjad records
Ayi...
Nai rantsuwa da kyawun sunayen Allah hayyu
Kanki na shagala Beebah zana kula dake
A zuci banda kamarki, wa zata kaiki
Alkawari naiwa kaina Bee zan kula dake
Kowa za'a bani bana muradi ayun
Na rayu dake naso, in kula dake
Ina tanadina, ina da burina Bee
Bani bari kiyo kwallah, zana kula dake
Ayi...
Nai rantsuwa da kyawun sunayen Allah hayyu
Kanki na shagala Beebah zana kula dake.
Idan ina tare dake
Idan ina zaune dake
Ina kasancewa cikin shauki
Zuciya tana bugawa, numfashi yana fitowa da kaunarki.
Beebah
Beebah Beebah
Habiba
Hayya