Back to Top

Lubabatu Video (MV)

Performed By: Abdallah Amdaz
Language: English
Length: 3:55
Written by: Abdallah Muhammad

Abdallah Amdaz - Lubabatu Lyrics
Official

Dini Amjad bani kidan Lubabatu S Tukur
Zaharadden on the beat
Baituka zan yiwa wadda ta cancanta
Kuma mai alfarma wadda ta kasaita
Mai kyakykyawata zuciya Lubabatu sa'ar mata
Lubabatu ke daya ba wadda ta taddoki
A asali da karamci ba wadda ta kamoki
Ilimi da sanin yakamata shi ne darajarki
Kinfi Mata sutura da iya kwalliya
Gaki kyakykyawa mai kyakykyawar zuciya
Lubabatu mai nutsuwar tafiya ya hawainiya
Da ganinki Lubabatu kin isa ai magana
Mai adon kawa, mai haska idanuna
Lubabatu sa'ar Allah ta isheki makwancin kwana
Murmushi na Lubabatu yafi farar auduga
Mai kyawun tozali da kwarjinin azo aga
Mai kyakykyawan hakora farare ya kamar kuriga
Lubabatu
Lubabatu 'yar dangi mai sada zumunci
Kuma mai amana mai halina karamci
Mai hakuri da yakana Lubabatu zinariyar mata
Ga tamburan Lubabatu nan nan na doka
Ai ba laifi mata ku taka rawar waka
Amma ku dunga rausaya kuna kiran Lubabatu
Luba Luba lubnah...
[ Correct these Lyrics ]

[ Correct these Lyrics ]

We currently do not have these lyrics. If you would like to submit them, please use the form below.

We currently do not have these lyrics. If you would like to submit them, please use the form below.

English

Dini Amjad bani kidan Lubabatu S Tukur
Zaharadden on the beat
Baituka zan yiwa wadda ta cancanta
Kuma mai alfarma wadda ta kasaita
Mai kyakykyawata zuciya Lubabatu sa'ar mata
Lubabatu ke daya ba wadda ta taddoki
A asali da karamci ba wadda ta kamoki
Ilimi da sanin yakamata shi ne darajarki
Kinfi Mata sutura da iya kwalliya
Gaki kyakykyawa mai kyakykyawar zuciya
Lubabatu mai nutsuwar tafiya ya hawainiya
Da ganinki Lubabatu kin isa ai magana
Mai adon kawa, mai haska idanuna
Lubabatu sa'ar Allah ta isheki makwancin kwana
Murmushi na Lubabatu yafi farar auduga
Mai kyawun tozali da kwarjinin azo aga
Mai kyakykyawan hakora farare ya kamar kuriga
Lubabatu
Lubabatu 'yar dangi mai sada zumunci
Kuma mai amana mai halina karamci
Mai hakuri da yakana Lubabatu zinariyar mata
Ga tamburan Lubabatu nan nan na doka
Ai ba laifi mata ku taka rawar waka
Amma ku dunga rausaya kuna kiran Lubabatu
Luba Luba lubnah...
[ Correct these Lyrics ]
Writer: Abdallah Muhammad
Copyright: Lyrics © O/B/O DistroKid

Tags:
No tags yet