Reyuwan'nan sai a'hankali
Dan nagane hakurine magani
Kuda'yaushe Ina godeya
Ga Allah
Dayai'mini baiwa
Dan na zamto abin fahari
Ga Ummi a wannan rayuwa
Dana duba nahanga na awna
Koh'ina sunayina
Cikin dare ko'da rana masoyana suna jina
Nadan'no
Nazo
Duk na chinye gasa
It okay
Am fine
Everybody filling my Style
Then am so fly
Then am so fly
Then am so fly
Then am so fly